Kamar yadda Kamfanin dillancin labarai na Ahlulbaiti (AS) - ABNA- ya labarin cewa, an gudanar da lacca ta addini kan mas’alolin akida wanda ya samu halartar Hujjatul-Islam Wal musulimeen ‘Sayyid Ala Musawi’ a masallacin Kufa.
15 Nuwamba 2021 - 17:14
Lambar labari: 1198810